TA YANKA MIJINTA
Yanzu dai wata me suna Amina kassim na can a komar yan sanda inda ake zarginta da yanka mijinta. Andai samu mijin nata kwance a kan gado wuya a yanke bayan da makota suka balla gidan suka shiga,
Ana zaton dai matar ta arce ana kare ne bayan da ta kashe mijin nata,
Allah ka rabamu da aikin shedan.
Post a Comment